iqna

IQNA

Tehran (IQNA) 'Yan gudun hijira Musulman Rohingya da ke sansanoni a yankin Cox's Bazar na kudancin Bangladesh sun yi maraba da matakin da Birtaniyya ta dauka na tsoma baki a shari'ar "kisan kare dangi" da ake yi wa Myanmar a kotun duniya.
Lambar Labari: 3487754    Ranar Watsawa : 2022/08/27